Munyi wannan channel domin masoya karanta Littafan Hausa, wanda zamu dinga kawo muku audio a saukake Don nishadinku, da kuma abubuwan da zasu k'ara muku amfani game da zamantakewar aure, tare da kawo muku labaran duniya domin kuji abunda ke faruwa a fadin duniya baki daya.
Dakuma shirin Ilmintarwa da Nishadan tarwar Hausa channel.
Dakuma shirin Ilmintarwa da Nishadan tarwar Hausa channel.
| YouTube Stats |
|---|
| Joined 12 Jul 2015 |
| 16,084 Views |
| 173 Videos |
© 2025 GTDB